rachelua_ha_psa_tn_l3/102/21.txt

10 lines
356 B
Plaintext

[
{
"title": "yi shelar sunan Yahweh a Sihiyona da kuma yabonsa a Yerusalem",
"body": "Wadannan jimla biyu suna da ma'ana daya kuma suna jadada ra'ayi na yin yabo ga sunan Yahweh. (Dubi: figs_parallelism) "
},
{
"title": "da kuma yabonsa",
"body": "Ana iya kara kalmomin da sun ɓace. AT: \"kuma yi shelar yabonsa\" (Dubi: figs_ellipsis)"
}
]