rachelua_ha_psa_tn_l3/102/13.txt

18 lines
760 B
Plaintext

[
{
"title": "kayi jinƙai ga Sihiyona",
"body": "A nan \"Sihiyona\" na nufi mutane waɗanda ke zama cikin Sihiyona. AT: \"kayi jinkai ga mutane Sihiyona\" (Dubi: Metonymy)"
},
{
"title": " riƙe duwatsunta ƙaunatacce ",
"body": "\"Duwatsun\" na nufi duwatsun da suna sashi ganuwar birnin kafin an rushe su. AT: \"har yanzu ana kauna duwatsun da suke cikin ganuwar birnin da\" (UDB) (Dubi: figs_explicit)"
},
{
"title": "zasu girmama ɗaukakarka",
"body": "Mutanen zasu girmama Yahweh saboda ɗaukakarsa. Anan an kira Yahweh da ɗaukakarsa. AT: \"zaya girmamaka saboda kana da daraja\" (Dubi: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "ya kuma bayyana a cikin ɗaukakarsa",
"body": "za'a ganinka da daraja\" ko \"mutane zasu gani ɗaukaka\""
}
]