rachelua_ha_psa_tn_l3/102/03.txt

18 lines
903 B
Plaintext

[
{
"title": "kwanakina sun wuce kamar hayaƙi",
"body": "A nan \"kwanakina\" na nufin da rai marubuci kuma da ra'ayi na \"hayaƙi\" wani abu ne da yake ɓace wa da sauri. AT: \"raina yana wucewa da sauri\" (Dubi: figs_simile)"
},
{
"title": "ƙasusuwana kuma na ƙuna kamar wuta",
"body": "A nan marubuci yana nufin da \"jikinsa\" kamar yadda \"ƙasusuwansa.\" AT: \"jikina yana ji kamar tana ƙunawa\" (Dubi: figs_synecdoche and figs_simile)\n'"
},
{
"title": "An buge zuciyata",
"body": "A nan marubucin yana nufin da kansa kamar yadda \"zuciyarsa.\" Wannan na iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: \"I na cikin fid da zuciya\" (Dubi: figs_synecdoche da figs_activepassive)"
},
{
"title": "na zama kamar ciyawar data bushe",
"body": "Wannan wani hanyar ce na bayyana fid da zuciyarsa. AT: \"Ina jin kamar ina bushewa kamar ciyawa da ke yanƙwane wa\" (Dubi: figs_simile) "
}
]