rachelua_ha_psa_tn_l3/48/07.txt

10 lines
708 B
Plaintext

[
{
"title": "Da iskar gabas ka karya jiragen ruwan Tarshish",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) wannan kwatanci ne wanda marubucin ya bayyana sarakuna\nsuna jin tsoro kamar jiragen ruwa ne da ke girgiza saboda Allah yana halakar da su da iska mai\nƙarfi. AT: \"Sun girgiza da tsoro, kamar yadda jiragen ruwan Tarshish suke girgiza\nlokacin da kuka farfasa su da iskar gabas\" ko 2) wannan tawaye ne wanda marubucin ya\nbayyana ikon Allah mai girma. (Duba: figs_metaphor da figs_apostrophe)"
},
{
"title": "a birnin Yahweh mai runduna, a birnin Allahnmu",
"body": "Duk waɗannan kalmomin suna nufin Yerusalem. AT: \"a cikin garin Allahnmu, Yahweh Mai Runduna\" (Duba: figs_parallelism)"
}
]