rachelua_ha_psa_tn_l3/48/04.txt

10 lines
716 B
Plaintext

[
{
"title": "Firgici ya mamaye su a wurin",
"body": "Marubucin yana magana ne game da sarakuna tsoro kamar dai mutum ne ya sa sarakuna\nda rundunoninsu suka yi rawar jiki. AT: \"A can suka yi rawar jiki da tsoro\" (Duba: figs_personification)"
},
{
"title": "da azaba kamar ta mace mai naƙuda",
"body": "Marubucin yayi magana game da sarakuna tsoro kamar dai azabar da mace ke fuskanta\nyayin haihuwa kuma yana magana game da wannan zafi kamar mutum ne. Ana iya samar da fi'ilin daga sashin da ya gabata. AT: \"zafi ya kama daga cikinsu, kamar lokacin da\nmace take nakuda\" ko \"sun firgita, kamar mace tana tsoron fuskantar azaba\" (Duba: figs_metaphor da figs_personification da figs_ellipsis)"
}
]