rachelua_ha_psa_tn_l3/46/01.txt

14 lines
826 B
Plaintext

[
{
"title": "Allah shi ne mafakarmu da ƙarfinmu",
"body": "Marubucin yayi magana game da Allah kamar dai shine wurin da mutane zasu iya zuwa don\naminci. AT: \"Allah ya bamu lafiya da karfi\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ko an girgiza duwatsu har cikin tekuna",
"body": "Marubucin yayi magana akan zurfin zurfin teku kamar dai zuciyar zuciyar teku ce. A nan ya\nkwatanta girgizar ƙasa da ta sa duwatsu su narke su faɗa cikin teku. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"duwatsu su girgiza da ƙarfi har su faɗo cikin zurfin teku\"\n(Duba: figs_metaphor da figs_activepassive)"
},
{
"title": "ruwayenta sun yi ruri da tangaɗi",
"body": "\"duk da cewa ruwan teku yana ruri da fushi.\" Kalmomin \"ruri\" da \"fushi\" suna bayyana motsin tashin hankali na tekun yayin hadari mai ƙarfi."
}
]