rachelua_ha_psa_tn_l3/114/05.txt

18 lines
1.4 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Ayoyin 5-6 na ɗauka tambaya da ba ta damu da amsa ba hudu. Amsa da a ke sa ran ga kowane tambaya ana samu ta cikin aya 7, \"saboda kasancewa ubsngiji.\" (Dubi: figs_rquestion)"
},
{
"title": "yi tsalle kamar raguna ... yi tsalle kamar 'yan raguna?",
"body": "Marubucin ya yi magana game da duwatsu da tuddai sai ka ce suna nan a raye. Mai yiwuwa yana magana game da girgizar kasa sa'ad da ya bayyana tsoronsu a gaban Yahweh sai ka ce su na yin tsalle kamar raguna da 'yan raguna. Dubi yadda ka fassara jimla mai kamar da ita a 114:3. AT: \"girgiza kamar yin tsalle raguna ... girgiza kamar yin tsalle 'yan raguna\" (Dubi: figs_personification da figs_metaphor)"
},
{
"title": "Yi rawar jiki, duniya, a gaban Ubangiji, a gaban Allahn Yakubu",
"body": "Jimla biyu na karshe su layi daya ne. Fi'ilin mai yiwuwa ana iya kawota a layi na biyu. AT: \"Yi rawar jiki, duniya, a gaban Allahn Yakubu\" (Dubi: figs_parallelism da figs_ellipsis)\n"
},
{
"title": "Yi rawar jiki, duniya",
"body": "Zai yiwu ma'ana su ne 1) marubucin yana yin magana da duniya sai ka ce ita mutum ne da kuma dokokin ta da yi rawar jiki da tsoro gaban Allah ko 2) kalman \"duniya\" (metonym ce) wato wata kalma ce da a ke amfani da ita a madadin kalma domin wanda yana rayuwa cikin duniya. AT: \"Yi rawar jiki, kowa da kowa a duniya\" (Dubi: figs_personification da figs_metonymy)"
}
]