rachelua_ha_psa_tn_l3/114/03.txt

14 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Teku ya duba kuma ya gudu",
"body": "Marubucin ya yi magana game da iwan teku sai ka ce ita mutum ne wanda ya gudu daga nan kamar yadda Yahweh ya jagorance mutane Isra'ila ta kan busashen ƙasa. AT: \"Ta na kamar ko da yake tekun ta duba kuma ta gudu\" (Dubi: figs_personification) "
},
{
"title": "Yodan ya juya baya",
"body": "Marubucin ya yi magana game da rafin Yodan sai ka ce ita mutum ne wanda ya ja da baya kamar yadda Yahweh ya jagorance mutane Isra'ila ta kan busashen ƙasa. AT: \"tana kamar ko da yake Yodan ya ja da baya\" (Dubi: figs_personification)"
},
{
"title": "Duwatsu suka yi tsalle kamar raguna, tuddai suka yi tsalle kamar 'yan raguna",
"body": "Marubucin ya yi magana game da duwatsu da tuddai sai ka ce su na a raye. Ya na yin magana mai yiwuwa game da girgizar kasa ne sa'ad da ya bayyana tsoron su a gaban Yahweh sai ka ce su na yin tsalle kamar raguna da 'yan raguna. AT: \"tana nan sai ka ce duwatsu sun girgiza kamar da yin tsallen raguna kuma tuddai sun girgiza kamar da yin tsallen 'yan raguna\" (Dubi: figs_personification da figs_metaphor)"
}
]