14 lines
572 B
Plaintext
14 lines
572 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Na buɗe bakina ina haki, saboda na ƙagara domin maganarka",
|
|
"body": "Marubuci ya yi magana game da marmarinsa domin dokokin Yahweh sai ka ce shi Kare tana haki domin ruwa. AT: \"Na yi marmari da naciya domin dokokinka\" (Dubi: figs_metaphor)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Ka juyo wajena",
|
|
"body": "A juya zuwa ga wani na nufi da sa hankali da wancan mutum. AT: \"Sa hankali a kan na\" (Dubi: translate_symaction)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "ƙaunar sunanka",
|
|
"body": "Anan kalma \"suna\" na gabatad da Yahweh da kansa. AT: \"ƙaunarka\" (Dubi: figs_metonymy)"
|
|
}
|
|
] |