rachelua_ha_psa_tn_l3/94/22.txt

18 lines
854 B
Plaintext

[
{
"title": "Yahweh ne babbar hasumiyata",
"body": "A nan \"hasumiya\" karin magana domin kariya. AT: \"Yahweh ya kare ni daga abokan gaba na\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Allah kuma shi ne dutsen fakewa ta",
"body": "Marubucin zabura ya yi magana game da yadda Allah ya kare shi sai ka ce Allah ne wurin inda marubucin zabura zai iya je ya samu lafiya. Dubi yadda \"dutse\" da \"mafaka\" an fassara ta cikin 62:7. AT: \"Na roki Allah ya kare ni, kuma ya rike ni lafiya da ikonsa\" (Dubi: figs_metaphor) "
},
{
"title": "zai saukar masu da laifofinsu",
"body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1)\"zai yi masu mugun abubuwa da suka yi wa wasu\" ko 2) \"zai huƙunta su domin dukan mugun abubuwa da ya yi wa wasu.\""
},
{
"title": "daddatse su",
"body": "Wannan shine kari wanda ke ma'ana \"kashe su.\" (Dubi: figs_idiom)"
}
]