rachelua_ha_psa_tn_l3/42/01.txt

10 lines
404 B
Plaintext

[
{
"title": "Kamar yadda mariri ke marmarin rafukan ruwa, haka nake ƙishinka, Allah",
"body": "Marubucin ya kwatanta son da yake yi wa Allah da muradin barewar ƙishirwa ga ruwa."
},
{
"title": "yaushe zan zo in bayyana a gaban Allah?",
"body": "Marubucin ba ya yin wannan tambayar don ya sami amsa sai dai don ya nuna tsananin\nsha'awar kasancewa a gaban Allah. (Duba: figs_rquestion)"
}
]