rachelua_ha_psa_tn_l3/38/07.txt

10 lines
340 B
Plaintext

[
{
"title": "ina cike da zafin ciwo",
"body": "Na marubucin yana fama da zazzaɓi sosai kamar dai yana ƙone ciki. AT: \"Jiki na\nyana kuna da zazzaɓi\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "babu lafiya a jikina",
"body": "Anan “namana” yana nufin marubuci. AT: \"Ba ni da lafiya kwata-kwata\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]