rachelua_ha_psa_tn_l3/36/01.txt

14 lines
501 B
Plaintext

[
{
"title": "Mugun mutum yana zancen kurakuransa daga cikin zuciyarsa,",
"body": "Anan \"zuciya\" tana nufin yanayin cikin mutum. AT: \"daga cikin zuciyarsa\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Gama yana yiwa kansa ta'aziya",
"body": "\"ya fi son yin imani\" ko \"yana son yin tunani\""
},
{
"title": "zunubansa ba zasu tonu ba ko kuma a ƙi su",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Allah ba zai gano ya ƙi jinin\nzunubinsa ba\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]