rachelua_ha_psa_tn_l3/31/14.txt

10 lines
406 B
Plaintext

[
{
"title": "Ƙaddarata na cikin hannuwanka",
"body": "Anan “hannunka” yana nufin ikon Yahweh. AT: \"Kuna da ikon yanke hukunci kan\nmakomata\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Bari fuskarka ta haskaka bisa bawanka",
"body": "Marubucin yayi magana game da Yahweh yana nuna masa alheri kamar fuskar Yahweh ta haskaka shi. AT: \"Ka yi aiki nagari ga bawanka\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]