rachelua_ha_psa_tn_l3/19/04.txt

14 lines
604 B
Plaintext

[
{
"title": "jawabinsu kuma har ƙarshen duniya",
"body": "Za a iya haɗa kalmomin da aka ambata cikin fassarar. AT: \"maganganunsu suna\nzuwa ƙarshen duniya\" (Duba: figs_ellipsis)"
},
{
"title": "Rana kamar ango na taƙama daga kagararsa",
"body": "Marubucin yayi maganar fitowar rana kamar ango. AT: \"Rana kamar angon da ke\ntafiya cikin farin ciki zuwa wurin amaryarsa\"(Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "kamar ƙaƙƙarfan mutum wanda ke farinciki idan ya ƙosa ya yi tser",
"body": "Wannan yana gwama rana da dan wasa don jaddada karfi da hasken rana. (Duba: figs_simile)"
}
]