rachelua_ha_psa_tn_l3/19/01.txt

14 lines
634 B
Plaintext

[
{
"title": "Sammai na bayyana ɗaukakar Allah",
"body": "An bayyana sammai kamar mutane ne. AT: \"Sammai suna nuna\" ko \"Sammai\nsuna kama da yadda suke ayyanawa\""
},
{
"title": "sararin sama kuma na bayyana ayyukan hannunsa",
"body": "An bayyana sararin samaniya kamar dai su malami ne. AT: \"Sammai suna nuna\nmana aikin Allah\" (Duba: figs_personification)"
},
{
"title": "Babu magana ko kalma da aka furta; ba a ji amonsu ba",
"body": "Wadannan kalmomin suna bayyana a fili cewa ayoyi biyun farko kwatanci ne. AT:\n\"Babu ainihin magana ko kalmomin magana; babu wanda ya ji ainihin murya da kunnuwansa\""
}
]