rachelua_ha_psa_tn_l3/18/33.txt

14 lines
472 B
Plaintext

[
{
"title": "Yana tabbatar da lafiyar ƙafafuna",
"body": "Wannan yana nufin bawa mutum damar yin sauri. AT: \"yana sa ni gudu da sauri\nsosai\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "kamar barewa ya kuma sa ni a bisa",
"body": "A barewa ne musamman sauri da kuma barga a cikin duwatsu. (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "Yakan koyar da hannuwana ",
"body": "Anan \"hannayena\" yana nufin mutum. AT: \"Yana horar dani\" ť (Duba: figs_synecdoche)"
}
]