rachelua_ha_psa_tn_l3/18/20.txt

14 lines
680 B
Plaintext

[
{
"title": "hannuwana na da tsarki",
"body": "Anan samun hannaye masu tsabta yana nuna rashin laifi daga aikata ba daidai ba. AT: \"Ban kasance mara laifi ba\" ko \"ayyukana sun yi daidai\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Domin na kiyaye tafarkun Yahweh",
"body": "Ana magana akan dokokin Yahweh kamar dai sune hanyoyin da mutum zai bi. AT: \"Na yi biyayya ga dokokin Yahweh\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ban kuma juya ga mugunta daga Allahna ba",
"body": "Anan ana magana da mugunta kamar mutum ya bar hanya madaidaiciya kuma ya ɗauki hanyar da ba daidai ba. AT: \"ba ku aikata mugunta ba da juya baya ga Allahna\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]