rachelua_ha_psa_tn_l3/18/15.txt

10 lines
628 B
Plaintext

[
{
"title": "Daga nan hanyoyin ruwa suka bayyana",
"body": "Waɗannan jimloli guda biyu suna da ma'anoni iri ɗaya. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Sannan hanyoyin ruwa suka bayyana kuma kasan tekun ya bayyana; kun fallasa tushen duniya\" (Duba: figs_parallelism da figs_activepassive)"
},
{
"title": "hurawa mai ƙarfi ta numfashin kafofin hancinka",
"body": "Kodayake Allah ba shi da halayen mutum kamar yadda aka bayyana a nan, wannan yana nuna ƙarfinsa mai girma. Ana magana game da iska a nan kamar tana zuwa kamar babbar iska daga hancin Allah. (Duba: figs_personification da figs_metaphor)"
}
]