rachelua_ha_psa_tn_l3/18/06.txt

14 lines
560 B
Plaintext

[
{
"title": "A cikin ƙuncina",
"body": "\"A cikin babban buƙata ta\" ko \"A cikin yanke kauna\""
},
{
"title": "kirana na neman taimako ya kai gare shi",
"body": "Anan Dauda yayi magana game da \"kiran taimako\" kamar dai mutum ne wanda zai iya zuwa gaban Yahweh. AT: \"Na yi masa addu'a\" (Duba: figs_personification)"
},
{
"title": "ya shiga har cikin kunnuwansa",
"body": "Anan Dauda yayi magana game da yadda Yahweh ya ji kukansa na neman taimako. An\nmaimaita ra'ayin don girmamawa. AT: \"ya ji roko na\" (Duba: figs_parallelism)"
}
]