rachelua_ha_psa_tn_l3/18/02.txt

14 lines
711 B
Plaintext

[
{
"title": "Yahweh ne dutsena",
"body": "Dauda yayi maganar Yahweh kamar dutse. Kalmar \"dutse\" hoton wuri ne mai aminci. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "dutsena, hasumiya ta",
"body": "Anan kalmomin \"dutse\" da \"sansanin soja\" suna raba ma'anoni iri ɗaya kuma suna jaddada\ncewa Yahweh yana ba da kariya daga abokan gaba. (Duba: figs_doublet da figs_metaphor)"
},
{
"title": "Shi ne garkuwata, ƙahon cetona, shi ne kuma ƙarfina",
"body": "Dauda yayi magana game da Yahweh kamar shi \"garkuwa,\" \"ƙahon\" cetonsa, da \"dagararsa.\n\"Yahweh shi ne yake kiyaye shi daga cutarwa. Anan irin wannan ra'ayin an maimaita shi ta\nhanyoyi uku don girmamawa. (Duba: figs_metaphor)"
}
]