rachelua_ha_psa_tn_l3/16/05.txt

14 lines
508 B
Plaintext

[
{
"title": "kaine kaɗai na zaɓa da ƙoƙona",
"body": "Anan Dauda yayi magana game da Yahweh kamar yana cikin yankin ƙasa da aka ba shi.\n(Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Kai ne kake riƙe da rabona",
"body": "\"Kuna ƙaddara makomata\" ko \"Kuna sarrafa abin da zai faru da ni\" "
},
{
"title": "hakika gado mai dadi nawa ne",
"body": "Anan Dauda yayi maganar albarkar Yahweh kamar dai gadon da ya samu ne. AT: \"Ina murna da duk abubuwan da ya ba ni\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]