rachelua_ha_psa_tn_l3/141/01.txt

22 lines
1.3 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "zo wurina da sauri",
"body": "Marubucin zabura yana magana sai ka ce Yahweh mutum ne wanda ke da bukata ya zo daga wani wuri don ya taimaki shi. Abin da marubucin zabura ya so Yahweh ya yi za'a iya bayyana ta a fili. AT: \"zo da sauri don ka taimaki ni\" (Dubi: figs_personification da figs_explicit)"
},
{
"title": "addu'ata",
"body": "Marubucin zabura yana son Yahweh ya ji daɖin da shi saboda yana yin addu'a kuma saboda kalmomi addu'arsa. (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "tãda hannuwana",
"body": "\"hannuwa da na tãda sama.\" Tãda hannuwa wata kalma ce a madaɗin addu'a. Mutane sun tãda hannuwansu sa'ad da suka yi addu'a ko yi yabon Yahweh. Duba yadda ka fassara ta \"tãda hannuwan ka sama\" cikin 134:1."
},
{
"title": "zama kamar hadayar maraice",
"body": "zama kamar da dabba da za'a kona akan bagade cikin maraice. Marubucin zabura yana magana sai ka ce yana so Yahweh ya zama kamar da jin daɗin da shi kamar yadda yana tare da masu kawo dabbobi don hadaya. Ya so Yahweh ya zama da jin daɗin saboda marubucin zabura yana yin addu'a ko saboda kalmomin addu'arsa. (Dubi: figs_metonymy)"
}
]