rachelua_ha_psa_tn_l3/139/19.txt

14 lines
500 B
Plaintext

[
{
"title": "ku rabu dani, ku 'yan ta'adda",
"body": "Marubucin zabura yana yi da'awa ne kawai da magana kai tsaye zuwa ga mutane 'yan ta'adda waɗanda yana da su a zuciya. Masu fassara ai yiwuwa su yanke don bayyana wannan doka kamar yadda wani ya so (Dubi UDB). (Dubi: figs_apostrophe)"
},
{
"title": "Suna yi maka tawaye",
"body": "\"sun yi tawaye akan karfin ikonka, Allah\""
},
{
"title": "maƙiyanka suna faɗar ƙarairayi",
"body": "\"maƙiyanka na ƙarya game da kai\""
}
]