rachelua_ha_psa_tn_l3/139/11.txt

10 lines
346 B
Plaintext

[
{
"title": "Idan nace, ''Hakika duhu zai rufe ni",
"body": "Marubucin zabura ya yi magana game da dare sai ka ce ita wani bargo ne da zai rufe shi. (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Daren zai haskaka kamar rana",
"body": "Daren, wanda yake da duhu, an yi magana ta sai ka ce tana mai walkiya da haske. (Dubi: figs_metaphor)"
}
]