rachelua_ha_psa_tn_l3/139/07.txt

10 lines
470 B
Plaintext

[
{
"title": "Ina zan tafi daga Ruhunka? ... Ina zan guje wa fuskarka?",
"body": "Waɗannan tambiyoyi suna nan faralel. Marubucin zabura yana faɗa cewa baza ya iya tafi daga gaban Allah ba. AT: \"Ba zan iya kuɓuce daga Ruhunka ba. (Dubi: figs_rquestion da figs_parallelism)"
},
{
"title": "Idan na tafi na zauna cikin Lahira",
"body": "\"Shirian gadon wani\" na nufin da zama a wani wuri. AT: \"Ko da idan na zauna cikin lahira\" (Dubi: figs_metaphor)"
}
]