rachelua_ha_psa_tn_l3/137/07.txt

14 lines
653 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka tuna",
"body": "\"Tuna da\" ko \"yi tunani game da\""
},
{
"title": "Ka tuna, Yahweh, abin da Idomawa suka yi",
"body": "A nan tunawa da abin da Idomawa suka yi na gabatad da horon su domin abin da suka yi. AT: \"Horon Idomawa, Yahweh, domin abin da suka yi\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ranar da Yerusalem ta faɗi",
"body": "Yerusalem ta kasance an kama ta wurin rundunar soja maƙiyan an yi magana game akan sai ka ce ta faɗi. Wanda ya kama Yerusalem zai iya bayyana ta a fili. AT: \"ranar da a kama Yerusalem\" ko \"ranar da rundunar soja Babilawa suka shiga cikin Yerusalem\" (Dubi: figs_metaphor)"
}
]