rachelua_ha_psa_tn_l3/112/01.txt

14 lines
431 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "ya ke jin daɗin ",
"body": "\"ɗauka jin daɗin mai girma\""
},
{
"title": "zuriyar mutum mai tsoron Allah masu albarka ne",
"body": "Wannan ana iya fassara ta cikin fom na aiki. AT: \"Yahweh zai albarkace zuriyar mutum mai tsoronsa\" (Dubi: figs_activepassive)"
}
]