rachelua_ha_psa_tn_l3/107/17.txt

18 lines
791 B
Plaintext

[
{
"title": "Sun yi wawanci a cikin hanyoyinsu na tawaye ",
"body": "\"Sun yi wawanci a cikin hanyoyi da suka yi wa Yahweh tawaye\""
},
{
"title": "kuma ƙuntata",
"body": "\"kuma suka sha wahala.\" Musamman an ƙuntata su ta zama da ciwo. AT: \"kuma sun zama da ciwo\" (Dubi: figs_explicit) "
},
{
"title": "suka kuma zo kusa da ƙofofin mutuwa",
"body": "A nan yanayin \"mutuwa\" an bayyana shi kamar yadda wuri yake, \"ƙofofin mutuwa\" AT: \"kusa su mutu\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Daga nan suka yi kira ga Yahweh a cikin damuwarsu",
"body": "Tana nuna cewa suna yin addu'a ga Yahweh don zaya taimake su. Dubi yadda ka fassara wannan a 107:4. AT: \"Sa'an nan suka yi addu'a ga Yahweh don ya taimake su a cikin damuwarsu\" (Dubi: figs_explicit)"
}
]