rachelua_ha_psa_tn_l3/107/01.txt

18 lines
664 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "fansassun Yahweh",
"body": "\"Fansassun\" na nufin da mutane wanda Yahweh ya ceta. AT: \"waɗanda Yahweh ya ceta\" (Dubi: figs_nominaladj)"
},
{
"title": "daga hannun maƙiyi",
"body": "A nan \"hannu\" na nufin da iko. AT: \"daga ikon maƙiyi\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "daga gabas ... daga kuma kudu",
"body": "A nan umarnai hudu nan an bayar da su ne don a jadadacewa ya tara su ne daga ko'ina. AT: \"daga kowane umurni\" ko \"daga kowane sashi na duniya\" (Dubi: figs_merism)"
}
]