rachelua_ha_psa_tn_l3/106/28.txt

18 lines
543 B
Plaintext

[
{
"title": "hadayun da a ke miƙawa ga matattu",
"body": "Ana iya bayyana wannan cikin fom na aiki. AT: \"hadayun wanda suke miƙawa ga matattu\" (Dubi: figs_activepassive)"
},
{
"title": "ga matattu",
"body": "\"Matattun\" na nufin da gumaka da allolin da Isra'ilawa suka yi sujada. AT: \"ga allolin wanda suke matattu\" ko \"ga alloli marasa rai\" (Dubi: figs_nominaladj)"
},
{
"title": "annoba kuwa ta faso",
"body": "\"annoba da ta bazu\""
},
{
"title": "cakune shi ya yi fushi",
"body": "\"fusatar da shi\""
}
]