rachelua_ha_psa_tn_l3/105/20.txt

10 lines
494 B
Plaintext

[
{
"title": "Sarki ya aika da bayi su sake shi; shugaban mutanen ya 'yantar da shi",
"body": "Waɗannan jimla biyu na da ma'ana daya mafi muhimmanci kuma suna yi amfani tare don jadada cewa tsarkin ya sake Yosef. (Dubi: figs_parallelism) "
},
{
"title": "Daga nan Isra'ila ya zo cikin Masar",
"body": "A nan \"Isra'ila\" na nufi da Yakubu. Yakubu har ila yau ya kawo iyalinsa tare da shi. AT: \" Daga nan Isra'ila kuma da iyalinsa sun zo cikin Masar\" (Dubi: figs_explicit)"
}
]