rachelua_ha_psa_tn_l3/105/18.txt

14 lines
603 B
Plaintext

[
{
"title": "sarƙoƙi",
"body": "ƙarfe na hani da ake amfani don daure wuyar hannu na fursunoni ko idanun sãwu biyu tare "
},
{
"title": "Aka ɗaure ƙafafunsa da sarƙoƙi; a bisa wuyansa aka sa maɗaurin ƙarfe",
"body": "Waɗannan kalamai za a iya sake bayyani kamar mai yi. AT: \"Masarawa sun ɗaure ƙafafunsa da sarƙoƙi; sun sa maɗaurin ƙarfe a bisan wuyansa. (Dubi: figs_activepassive and figs_explicit) "
},
{
"title": " kuma maganar Yahweh ta gwada shi",
"body": "A nan \"maganar\" na nufi da sakon Yahweh. AT: \"sakon Yahweh ta gwada shi\" (Dubi: figs_metonymy)"
}
]