rachelua_ha_psa_tn_l3/05/09.txt

14 lines
557 B
Plaintext

[
{
"title": "Gama babu gaskiya a cikin bakinsu",
"body": "Gaskiya kasancewa a baki wakiltar magana da gaskiya. AT: \"Ba za su taɓa faɗin\ngaskiya ba\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "abubuwansu mugunta ne",
"body": "Halin cikin yana wakiltar tunanin mutane da sha'awar su. AT: \"tunaninsu da\nsha'awar su mugaye ne\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "bari shirye-shiryensu su zama dalilin faɗuwarsu",
"body": "\"ƙila makircinsu ya haifar musu da masifa\" ko kuma \"ƙila su zama ba su da muhimmanci\nsaboda makircinsu\""
}
]