rachelua_ha_psa_tn_l3/05/04.txt

6 lines
351 B
Plaintext

[
{
"title": "Yahweh yakan rena masu ta da hankali da mayaudaran mutane",
"body": "Tunda Dauda yana magana da Allah a cikin wannan zabura, ana iya bayyana wannan jumla da kalmar \"kai.\" AT: \"Yahweh, kuna raina masu tashin hankali da mayaudara\" ko \"Yahweh, kuna ƙin mutanen da ke aikata mugunta da yaudarar wasu\" (Duba: figs_123person)"
}
]