rachelua_ha_psa_tn_l3/02/04.txt

14 lines
699 B
Plaintext

[
{
"title": "Shi wanda ke zaune a sammai",
"body": "Anan zama wakiltar hukunci. Abin da ya zauna a kansa ana iya bayyana shi a sarari. AT: \"yana mulki a cikin sammai\" ko \"yana zaune akan kursiyinsa a sama\" (Duba: figs_explicit da figs_metonymy)"
},
{
"title": "Ubangiji yana yi masu ba'a",
"body": "\"Ubangiji yana izgili da mutanen.\" Dalilin da ya sa yake musu ba'a za a iya bayyana a sarari.\nAT: \"Ubangiji yana izgili da su saboda dabarun wautarsu\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "da kuma hasalarsa, cewa",
"body": "Bayyanar sunan \"fushi\" za'a iya bayyana shi a matsayin \"mai tsananin fushi.\" AT:\n\"zai yi fushi ya firgita su\" (Duba: figs_abstractnouns)"
}
]