rachelua_ha_psa_tn_l3/98/01.txt

18 lines
959 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Ana yawan samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "hannunsa na dama da damtsensa ",
"body": "Kalma \"hannun dama\" da \"damtse mai tsarki\" na nufi ƙarfin Yahweh. Tare sun jaddada yadda girman ƙarfinsa yake. AT: \"girman ikonsa kwarai yana da\" (Dubi: figs_metonymy da figs_doublet) "
},
{
"title": "hannun dama ... damtse mai tsarki",
"body": "Mafin yawa iko da gwanin hannu ... Anan \"damtse\" metonym ne domin iko. AT: \"iko da ke na shi ne kadai\" (Dubi: figs_metonymy) "
},
{
"title": "ya nuna adalcinsa a fili ga dukkan al'ummai",
"body": "Suna mai zuzzu'rfar ma'ana \"adalci\" ana iya fassara ta ta yin amfani da siffa \"adali.\" Kalma \"al'ummai\" metonym ne domin \"mutanen da zasu rayu cikiin dukkan al'ummai.\" AT: \"nuna mutanen da suna rayuwa cikin dukkan al'ummai cewa shi adali ne\" (Dubi: figs_abstractnouns) "
}
]