rachelua_ha_psa_tn_l3/52/08.txt

10 lines
659 B
Plaintext

[
{
"title": "ina kamar da itacen inabi mai sheƙi a cikin gidan Allah",
"body": "Ana maganar kasancewa cikin aminci da kwanciyar hankali kamar itace mai ƙarfi. AT: \"Ina da ƙarfi a cikin gidan Allah, kamar itacen zaitun ɗan kore\" ko \"Saboda ina yin\nsujada a cikin gidan Allah, na sami kwanciyar hankali kamar itacen zaitun ɗan kore\" (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "Zan jira ga sunanka, saboda yana da kyau",
"body": "Sunan Allah yana wakiltar Allah da kansa. Jiran Allah wakiltar jiran Allah ya taimake shi.\nAT: \"Zan jira ku, saboda kuna da kyau\" ko \"Zan jira ku don ku taimake ni, domin\nkuna da kyau\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]