rachelua_ha_psa_tn_l3/50/12.txt

6 lines
281 B
Plaintext

[
{
"title": "Ko zan ci naman bijimai ko in sha jinin awakai?",
"body": "Allah ya yi wannan tambaya ta zance don ya nanata cewa ba ya yin waɗannan abubuwa don haka ba shi da bukatar sadaukarwa. AT: \"Bana cin naman bijimai ko shan jinin\nawaki.\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]