rachelua_ha_psa_tn_l3/45/16.txt

10 lines
413 B
Plaintext
Raw Blame History

This file contains ambiguous Unicode characters

This file contains Unicode characters that might be confused with other characters. If you think that this is intentional, you can safely ignore this warning. Use the Escape button to reveal them.

[
{
"title": "A fãdar ubanninka 'ya'yanka zasu kasance",
"body": "'Ya'yan sarki za su naɗa shi sarki, kamar yadda ya maye gurbin kakanninsa."
},
{
"title": "waɗanda zaka maida su yarimai a dukkan duniya",
"body": "Kalmomin “a cikin dukan duniya” ƙari ne kawai don a nanata cewa za su mallaki alummai da\nyawa. AT: \"zaku sanya masu mulki akan al'ummomi da yawa\" (Duba: figs_hyperbole)"
}
]