rachelua_ha_psa_tn_l3/45/14.txt

10 lines
606 B
Plaintext

[
{
"title": "Za a kaita wurin sarki cikin kyawawan tufafi masu ado kala-kala ",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT \"Mutane za su jagorance ta zuwa ga\nsarki yayin da take sanye da rigar ado\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Za a jagorance su da murna da farinciki",
"body": "Wannan jimlar ta bayyana \"farin ciki da murna\" a matsayin mutumin da ke jagorantar wasu don yin biki. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Murna da murna za su\njagorance su\" ko \"Za su ci gaba da farin ciki da farin ciki\" (Duba: figs_personification da figs_activepassive)"
}
]