rachelua_ha_psa_tn_l3/45/08.txt

10 lines
313 B
Plaintext

[
{
"title": "matayenka masu martaba",
"body": "Waɗannan matan matan sarki ne waɗanda suka sami amincewarsa."
},
{
"title": "sarauniya",
"body": "Wannan ishara ne ga matar da za ta zama sarauniya. AT: \"amaryarka,\nsarauniyar\" ko \"amaryarka, wacce za ta zama sarauniya\" (Duba: figs_explicit)"
}
]