rachelua_ha_psa_tn_l3/45/05.txt

18 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "mutane sun faɗa ƙarƙashinka",
"body": "Wannan jimlar tana nufin sarki yana cin abokan gabansa. Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) \"mutane sun faɗi a ƙafafunku don miƙa wuya\" ko 2) \"mutane sun faɗi matattu a ƙafafunku.\" "
},
{
"title": "Kursiyinka, Allah, yana nan har abada",
"body": "Kalmar \"kursiyi\" tana wakiltar masarauta da mulkin sarki. AT: \"Mulkinka ... har\nabada abadin ne\" ko \"Za ka yi sarauta ... har abada abadin\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "sandar adalci shi ne sandar mulkinka",
"body": "Kalmar \"sandar sarauta\" tana wakiltar ikon sarki na mulkin masarautarsa. AT:\n\"kuna mulkin masarautarku da adalci\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "saboda haka Allah, Allahnka, ya shafe ka da mai na murna ",
"body": "Marubucin yayi maganar murna kamar dai mai ne wanda Allah ya shafe shi da sarki. Cewa\nAllah ya shafe shi aiki ne na alama wanda yake wakiltar zaɓen da Allah ya zaɓe shi ya zama\nsarki. AT: \"lokacin da Allah ya naɗa ku sarki, sai ya faranta muku rai\" (Duba: figs_metaphor da translate_symaction)"
}
]