rachelua_ha_psa_tn_l3/45/03.txt

14 lines
1.2 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Kasa takobinka a gefenka",
"body": "Jarumawa sun ɗauki takubansu a cikin ɗamara wanda aka rataye a ɗamara a kugu. Takobin zai tsaya a gefen su. Wannan jimlar ta bayyana aikin wani da ke shirin yaƙi. AT:\n\"Shirya kanku don yaƙi\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "saboda yarda da tawali'u da ayyukan adalci",
"body": "Abubuwan suna na \"amintacce,\" \"tawali'u,\" da \"adalci\" za'a iya bayyana su a matsayin sifofi.\nMai yiwuwa ma'anoni sune 1) waɗannan halayen halayen mai girma ne. AT:\n\"saboda kai amintacce ne, mai tawali'u ne, mai adalci\" ko kuma 2) waɗannan halayen kirki ne\nda yake yaƙi da su don mutanen da yake mulka. AT: \"don yin yaƙi don abin da\nyake amintacce, mai tawali'u, da kuma daidai\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "hannun damanka zai koya maka abubuwan bantsoro",
"body": "Yawancin sojoji suna riƙe takubbansu da hannun dama lokacin da suke yaƙi. A nan, kalmar\n\"hannun dama\" tana nufin ikonsa na yaƙi, wanda marubucin ke magana kansa kamar mutum ne\nwanda zai iya koyar da sarki ta hanyar kwarewar da ya samu a yaƙi.AT: \"Za ku koyi cika manyan ayyukan soja ta hanyar faɗa a yaƙe-yaƙe da yawa\" (Duba: figs_metonymy da figs_personification)"
}
]