rachelua_ha_psa_tn_l3/45/01.txt

18 lines
1.4 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Zuciyata na jin daɗi da nagartaccen zance",
"body": "Marubucin yayi maganar zuciyarsa kamar wani akwati ne wanda yake malala da ruwa. Kalmar \"zuciya\" tana wakiltar motsin zuciyar sa, wanda ke daɗaɗa da waƙar da ya rera. AT: \"Murmushina yana tausaya game da maudu'i mai kyau\" (Duba: figs_metaphor da figs_metonymy)"
},
{
"title": "harshena shi ne al'ƙalamin shiryayyen marubuci",
"body": "Marubucin yayi maganar harshensa kamar alkalami. Yana magana da kalmomin da gwaninta kamar yadda gogaggen marubuci yake rubuta kalmomi. AT: \"harshena kamar\nalkalami ne na mutumin da ya yi rubutu mai kyau\" ko \"Ina magana da kalmomi kamar yadda\ngwanintar marubuci ke iya rubuta kalmomi\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Ka fi 'ya'yan ɗan Adam kyau",
"body": "Wannan jumlar wuce gona da iri ce wacce ke jaddada cewa sarki yafi kowa kyau. Kalmomin\n\"'ya'yan' yan adam\" karin magana ne kuma yana nufin dukkan mutane. AT: \"Kun fi\nkowane mutum kyan gani\" (Duba: figs_hyperbole da figs_idiom)"
},
{
"title": "an zuba alheri a leɓunanka",
"body": "Marubucin yayi maganar alheri kamar dai mai ne wanda wani yayi amfani da shi ya shafa\nleɓunan sarki. Kalmar \"lebe\" tana nufin jawabin sarki. Jumlar tana nufin sarki yana magana da\niya magana. AT: \"kamar dai wani ya shafe leɓunku da mai\" ko \"kuna magana da\nkyau\" (Duba: figs_metaphor da figs_metonymy)"
}
]