rachelua_ha_psa_tn_l3/43/03.txt

10 lines
426 B
Plaintext

[
{
"title": "ka aiko da haskenka da gaskiyarka",
"body": "Marubucin yayi magana game da ceton Allah kamar haske ne wanda yake nuna masa hanya\nda gaskiyar da ke koya masa yadda ake rayuwa. AT \"ku shiryar da ni da\nhaskenku da gaskiyarku\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ga Allah matuƙar jin daɗina",
"body": "\"Allah wanda shine babban farin cikina\" ko \"Allah wanda yake bani matukar farin ciki\""
}
]