rachelua_ha_psa_tn_l3/43/01.txt

6 lines
261 B
Plaintext

[
{
"title": "Me yasa ka yashe ni? Me yasa nake tafiya cikin makoki saboda muzgunawar maƙiya?",
"body": "Marubucin ya yi waɗannan tambayoyin ne don yin gunaguni ga Allah da kuma bayyana yadda\nyake ji, ba don ya sami amsa ba. (Duba: figs_rquestion)"
}
]