rachelua_ha_psa_tn_l3/20/05.txt

14 lines
462 B
Plaintext

[
{
"title": "Sai mu yi sowa ta farinciki saboda ka ci nasara",
"body": "Anan \"mu\" yana nufin mutane. Za su yi murna da nasarar sarki. (Duba: figs_exclusive)"
},
{
"title": "a cikin sunan Allahnmu",
"body": "Anan \"suna\" yana wakiltar girma ko suna. AT: \"don girmama Allahnmu\" ko\n\"don darajar Allahnmu\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "zai biya dukkan roƙe-roƙenmu",
"body": "\"ya baku duk abin da kuka nema daga gareshi\""
}
]