rachelua_ha_psa_tn_l3/18/40.txt

14 lines
534 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka bani nasara akan maƙiyana",
"body": "Wannan yana wakiltar Allah ya ba Dauda nasara akan abokan gaba. AT: \"Kun ba\nni nasara a kan maƙiyana\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "amma bai amsa masu ba",
"body": "Wannan yana nufin Yahweh bai ba da wani taimako ba. AT: \"amma bai taimaka\nmusu ba\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "Na buge su har sun zama gutsu-gutsu kamar ƙura a fuskar iska",
"body": "An kwatanta makiya masu zabura da ƙura don nuna yadda aka ci su. (Duba: figs_simile)"
}
]