rachelua_ha_psa_tn_l3/15/04.txt

10 lines
350 B
Plaintext

[
{
"title": "Mutumin wofi abin reni ne a idanunsa",
"body": "\"Mugu ne\" ko \"Mutumin da ya ƙi Yahweh\""
},
{
"title": "ba zai taɓa girgiza ba",
"body": "Anan \"don a girgiza\" ť yana wakiltar rashin rayuwa lafiya. Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai kyau. AT: \"zai rayu cikin aminci\" (Duba: figs_metaphor da figs_litotes)"
}
]